Candlelites

Everything from Everywhere

shugaban - Search

shugaban Searched between all the resources and sites across the web. To view the full text news click on the links searched. All links are displayed with the source site.an zabi george weah shugaban liberia


media playback is unsupported on your devicemedia captionmagoya bayan george weah na murnar nasarsa a zaben shugaban kasatsohon shahararren dan kwallon kafa george weak ya lashe zaben shugaban kasar liberia.bayan da aka kidaya kuri'u daga kusan dukkan mazabun kasar bayan zabe zagaye na biyu, george weahn ya tserewa abokin karawarsa, joseph boakai nesa ba kusa ba.zai gaji ellen johnson sirleaf, mace ta farko da aka taba zaba a matsayin shugabar kasa a afirka, kuma a zaben demokradiyya na farko da zababbe zai mika wa wani zababben.mrs sirleaf ta doke mista weah a zaben shugaba kasar da aka gudanar, shi ma a zagaye na biyu, a 2005 bayan yakin basasar kasar.jim kadan bayan labarin nasarar ta mista weah, magoya bayansa suka fara bukukuwan nuna murnarsu a babban birnin kasar na monrovia.